DOWEN COLEGE, LAGOS TERMLY PLAN ACADEMIC YEAR 2014/2015 TERM: CHRISTMAS DEPARTMENT: LANGUAGES SUBJECT: HAUSA CLASS: SS1 CURRICULUM OBJECTIVE *Dalibai su iya rubuta jimla sassauka da sarkakkiya *Su iya bambanta su *Su san ma`anar jimla da muhjmman bagarori sa *Dalibain jimla su iya tsamo yankin suna da bayani cikn *Bayana ma’anar fassara *Bayana ire-ire fassara *Su iya yin fassara mai ma`ana *Su san ma`ana inshai Labari da Bayani *Dalibai su iya rubuta kyakkyawar inshai na Labari da Bayani *Su san ma`ana inshai Labari da Bayani *Dalibai su iya rubuta kyakkyawar inshai na Wasika , Siffantawa da Muhauwara * Su iya karatun labarin Hausa *Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi amfani da a cikin labarin 1 TOPIC NAME Sassan Jimla SUB TOPIC *Jimla saSassauka *Jimla Sarkakkakiya 2 Ire-ire jimloli *Yankin Suna *Yakin Bayani 3 Fassara * Maanar fassar *ire-iren fassara *Matakai fassara * Inshai Labari *Insahai Bayani 4 Inshai. 5 Ci gaba da Inshai 6 Karatun littafin “Na gari na *Karatan labarai na cikin Na kowa” gari na kowa shafi na 1-5 7 Karatun littafin “Na gari na *Karatan “Na gari na kowa” kowa” Shafi na 11-15 8 Karatun littafin “Na gari na *Karatan Littafin ‘Na gari na *Inshai Wasika, Muhauwara * Inshai Siffantawa * Su iya karatun labarin Hausa *Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi amfani da a cikin labarin da ma’anonin wasu kalmomin * Dalibai su iya karatun labarin Hausa REMARK kowa” kowa’ shafi na 21-25 *Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi amfani da a cikin labarin 9 Adabin Baka da raberaben su 10 Ci gaba da Adabin Baka *Ma’anar adabi *Ire-iren adabi da azuzuwan su *Rasan adabin Baka’ *Muhimmancin adabin baka *Adabin Baka, zube, waka, azancin magana = *Za su san ma’anar adabi *Dalibai za su san ire-iren adabi *Za su fahimci tatsunoyin Hausa *Su san rasan adabin baka *Muhimmancin adabin baka *Azuzuwan adabin baka
© Copyright 2025 Paperzz